Quran with Hausa translation - Surah Ghafir ayat 15 - غَافِر - Page - Juz 24
﴿رَفِيعُ ٱلدَّرَجَٰتِ ذُو ٱلۡعَرۡشِ يُلۡقِي ٱلرُّوحَ مِنۡ أَمۡرِهِۦ عَلَىٰ مَن يَشَآءُ مِنۡ عِبَادِهِۦ لِيُنذِرَ يَوۡمَ ٱلتَّلَاقِ ﴾
[غَافِر: 15]
﴿رفيع الدرجات ذو العرش يلقي الروح من أمره على من يشاء من﴾ [غَافِر: 15]
Abubakar Mahmood Jummi Mai ɗaukaka darajoji (domin muminai), Mai Al'arshi, Yana jefa ruhi *daga al'amarinSa a kan wanda Ya so daga bayinSa, domin ya yi gargaɗi kan ranar gamuwa |
Abubakar Mahmoud Gumi Mai ɗaukaka darajoji (domin muminai), Mai Al'arshi, Yana jefa ruhi daga al'amarinSa a kan wanda Ya so daga bayinSa, domin ya yi gargaɗi kan ranar gamuwa |
Abubakar Mahmoud Gumi Mai ɗaukaka darajõji (dõmin mũminai), Mai Al'arshi, Yanã jẽfa rũhi daga al'amarinSa a kan wanda Ya so daga bãyinSa, dõmin ya yi gargaɗi kan rãnar gamuwa |