Quran with Hausa translation - Surah Ghafir ayat 16 - غَافِر - Page - Juz 24
﴿يَوۡمَ هُم بَٰرِزُونَۖ لَا يَخۡفَىٰ عَلَى ٱللَّهِ مِنۡهُمۡ شَيۡءٞۚ لِّمَنِ ٱلۡمُلۡكُ ٱلۡيَوۡمَۖ لِلَّهِ ٱلۡوَٰحِدِ ٱلۡقَهَّارِ ﴾ 
[غَافِر: 16]
﴿يوم هم بارزون لا يخفى على الله منهم شيء لمن الملك اليوم﴾ [غَافِر: 16]
| Abubakar Mahmood Jummi Ranar da suke bayyanannu, babu wani abu daga gare su wanda yake iya boyuwa ga Allah. "Mulki ga wa ya ke a yau?" Yana ga Allah, Makaɗaici, Mai tilastawa  | 
| Abubakar Mahmoud Gumi Ranar da suke bayyanannu, babu wani abu daga gare su wanda yake iya boyuwa ga Allah. "Mulki ga wa ya ke a yau?" Yana ga Allah, Makaɗaici, Mai tilastawa  | 
| Abubakar Mahmoud Gumi Rãnar da suke bayyanannu, bãbu wani abu daga gare su wanda yake iya bõyuwa ga Allah. "Mulki ga wa ya ke a yau?" Yana ga Allah, Makaɗaici, Mai tĩlastãwa  |