×

Kuma wani namiji mũmini daga dangin Fir'auna, yanã bõye ĩmãninsa, ya ce: 40:28 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Ghafir ⮕ (40:28) ayat 28 in Hausa

40:28 Surah Ghafir ayat 28 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Ghafir ayat 28 - غَافِر - Page - Juz 24

﴿وَقَالَ رَجُلٞ مُّؤۡمِنٞ مِّنۡ ءَالِ فِرۡعَوۡنَ يَكۡتُمُ إِيمَٰنَهُۥٓ أَتَقۡتُلُونَ رَجُلًا أَن يَقُولَ رَبِّيَ ٱللَّهُ وَقَدۡ جَآءَكُم بِٱلۡبَيِّنَٰتِ مِن رَّبِّكُمۡۖ وَإِن يَكُ كَٰذِبٗا فَعَلَيۡهِ كَذِبُهُۥۖ وَإِن يَكُ صَادِقٗا يُصِبۡكُم بَعۡضُ ٱلَّذِي يَعِدُكُمۡۖ إِنَّ ٱللَّهَ لَا يَهۡدِي مَنۡ هُوَ مُسۡرِفٞ كَذَّابٞ ﴾
[غَافِر: 28]

Kuma wani namiji mũmini daga dangin Fir'auna, yanã bõye ĩmãninsa, ya ce: "Ashe, za ku kashe mutum dõmin ya ce Ubangijina Allah ne, alhãli kuwa haƙĩƙa ya zo muku da hujjõji bayyanannu daga Ubangijinku? Idan yã kasance maƙaryaci ne, to, ƙaryarsa na kansa, kuma idan ya kasance mai gaskiya ne, sãshen abin da yake yi muku wa'adi zai sãme ku. Lalle ne Allah bã Ya shiryar da wanda yake mai barna, mai yawan ƙarya

❮ Previous Next ❯

ترجمة: وقال رجل مؤمن من آل فرعون يكتم إيمانه أتقتلون رجلا أن يقول, باللغة الهوسا

﴿وقال رجل مؤمن من آل فرعون يكتم إيمانه أتقتلون رجلا أن يقول﴾ [غَافِر: 28]

Abubakar Mahmood Jummi
Kuma wani namiji mumini daga dangin Fir'auna, yana boye imaninsa, ya ce: "Ashe, za ku kashe mutum domin ya ce Ubangijina Allah ne, alhali kuwa haƙiƙa ya zo muku da hujjoji bayyanannu daga Ubangijinku? Idan ya kasance maƙaryaci ne, to, ƙaryarsa na kansa, kuma idan ya kasance mai gaskiya ne, sashen abin da yake yi muku wa'adi zai same ku. Lalle ne Allah ba Ya shiryar da wanda yake mai barna, mai yawan ƙarya
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma wani namiji mumini daga dangin Fir'auna, yana boye imaninsa, ya ce: "Ashe, za ku kashe mutum domin ya ce Ubangijina Allah ne, alhali kuwa haƙiƙa ya zo muku da hujjoji bayyanannu daga Ubangijinku? Idan ya kasance maƙaryaci ne, to, ƙaryarsa na kansa, kuma idan ya kasance mai gaskiya ne, sashen abin da yake yi muku wa'adi zai same ku. Lalle ne Allah ba Ya shiryar da wanda yake mai barna, mai yawan ƙarya
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma wani namiji mũmini daga dangin Fir'auna, yanã bõye ĩmãninsa, ya ce: "Ashe, za ku kashe mutum dõmin ya ce Ubangijina Allah ne, alhãli kuwa haƙĩƙa ya zo muku da hujjõji bayyanannu daga Ubangijinku? Idan yã kasance maƙaryaci ne, to, ƙaryarsa na kansa, kuma idan ya kasance mai gaskiya ne, sãshen abin da yake yi muku wa'adi zai sãme ku. Lalle ne Allah bã Ya shiryar da wanda yake mai barna, mai yawan ƙarya
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek