×

Yã kũ mutãnẽna! Kunã da mulki a yau, kuma kũ ne marinjãya 40:29 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Ghafir ⮕ (40:29) ayat 29 in Hausa

40:29 Surah Ghafir ayat 29 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Ghafir ayat 29 - غَافِر - Page - Juz 24

﴿يَٰقَوۡمِ لَكُمُ ٱلۡمُلۡكُ ٱلۡيَوۡمَ ظَٰهِرِينَ فِي ٱلۡأَرۡضِ فَمَن يَنصُرُنَا مِنۢ بَأۡسِ ٱللَّهِ إِن جَآءَنَاۚ قَالَ فِرۡعَوۡنُ مَآ أُرِيكُمۡ إِلَّا مَآ أَرَىٰ وَمَآ أَهۡدِيكُمۡ إِلَّا سَبِيلَ ٱلرَّشَادِ ﴾
[غَافِر: 29]

Yã kũ mutãnẽna! Kunã da mulki a yau, kuma kũ ne marinjãya a cikin kasã to wãne ne zai taimake mu daga azãbar Allah idan ta zo mana?" Fir'auna ya ce: "Bã ni nũnamuku kõme face abin da na gani, kuma ba ni shiryar da ku, sai ga hanyar shiryuwa

❮ Previous Next ❯

ترجمة: ياقوم لكم الملك اليوم ظاهرين في الأرض فمن ينصرنا من بأس الله, باللغة الهوسا

﴿ياقوم لكم الملك اليوم ظاهرين في الأرض فمن ينصرنا من بأس الله﴾ [غَافِر: 29]

Abubakar Mahmood Jummi
Ya ku mutanena! Kuna da mulki a yau, kuma ku ne marinjaya a cikin kasa to wane ne zai taimake mu daga azabar Allah idan ta zo mana?" Fir'auna ya ce: "Ba ni nunamuku kome face abin da na gani, kuma ba ni shiryar da ku, sai ga hanyar shiryuwa
Abubakar Mahmoud Gumi
Ya ku mutanena! Kuna da mulki a yau, kuma ku ne marinjaya a cikin kasa to wane ne zai taimake mu daga azabar Allah idan ta zo mana?" Fir'auna ya ce: "Ba ni nunamuku kome face abin da na gani, kuma ba ni shiryar da ku, sai ga hanyar shiryuwa
Abubakar Mahmoud Gumi
Yã kũ mutãnẽna! Kunã da mulki a yau, kuma kũ ne marinjãya a cikin kasã to wãne ne zai taimake mu daga azãbar Allah idan ta zo mana?" Fir'auna ya ce: "Bã ni nũnamuku kõme face abin da na gani, kuma ba ni shiryar da ku, sai ga hanyar shiryuwa
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek