Quran with Hausa translation - Surah Ghafir ayat 31 - غَافِر - Page - Juz 24
﴿مِثۡلَ دَأۡبِ قَوۡمِ نُوحٖ وَعَادٖ وَثَمُودَ وَٱلَّذِينَ مِنۢ بَعۡدِهِمۡۚ وَمَا ٱللَّهُ يُرِيدُ ظُلۡمٗا لِّلۡعِبَادِ ﴾
[غَافِر: 31]
﴿مثل دأب قوم نوح وعاد وثمود والذين من بعدهم وما الله يريد﴾ [غَافِر: 31]
Abubakar Mahmood Jummi Kwatankwacin al'adar mutanen Nuhu da Adawa da Samudawa da waɗanda ke a bayansu. Kuma Allah ba Ya nufin zalunci ga bayin Sa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kwatankwacin al'adar mutanen Nuhu da Adawa da Samudawa da waɗanda ke a bayansu. Kuma Allah ba Ya nufin zalunci ga bayinSa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kwatankwacin al'adar mutãnen Nũhu da Ãdãwa da Samũdãwa da waɗanda ke a bãyansu. Kuma Allah bã Ya nufin zãlunci ga bãyinSa |