Quran with Hausa translation - Surah Ghafir ayat 30 - غَافِر - Page - Juz 24
﴿وَقَالَ ٱلَّذِيٓ ءَامَنَ يَٰقَوۡمِ إِنِّيٓ أَخَافُ عَلَيۡكُم مِّثۡلَ يَوۡمِ ٱلۡأَحۡزَابِ ﴾
[غَافِر: 30]
﴿وقال الذي آمن ياقوم إني أخاف عليكم مثل يوم الأحزاب﴾ [غَافِر: 30]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma wannan da ya yi imani ya ce: "Ya mutanena! Lallene, ni, ina yi muku tsoron kwatankwacin ranar ƙungiyoyi |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma wannan da ya yi imani ya ce: "Ya mutanena! Lallene, ni, ina yi muku tsoron kwatankwacin ranar ƙungiyoyi |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma wannan da ya yi ĩmãni ya ce: "Ya mutãnẽnã! Lallene, nĩ, inã yi muku tsõron kwatankwacin rãnar ƙungiyõyi |