Quran with Hausa translation - Surah Ghafir ayat 32 - غَافِر - Page - Juz 24
﴿وَيَٰقَوۡمِ إِنِّيٓ أَخَافُ عَلَيۡكُمۡ يَوۡمَ ٱلتَّنَادِ ﴾
[غَافِر: 32]
﴿وياقوم إني أخاف عليكم يوم التناد﴾ [غَافِر: 32]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma ya mutanena! Lalleni, ina yi muku tsoron ranar kiran juna |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ya mutanena! Lalleni, ina yi muku tsoron ranar kiran juna |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ya mutãnẽna! Lallenĩ, inã yi muku tsõron rãnar kiran jũna |