Quran with Hausa translation - Surah Ghafir ayat 47 - غَافِر - Page - Juz 24
﴿وَإِذۡ يَتَحَآجُّونَ فِي ٱلنَّارِ فَيَقُولُ ٱلضُّعَفَٰٓؤُاْ لِلَّذِينَ ٱسۡتَكۡبَرُوٓاْ إِنَّا كُنَّا لَكُمۡ تَبَعٗا فَهَلۡ أَنتُم مُّغۡنُونَ عَنَّا نَصِيبٗا مِّنَ ٱلنَّارِ ﴾
[غَافِر: 47]
﴿وإذ يتحاجون في النار فيقول الضعفاء للذين استكبروا إنا كنا لكم تبعا﴾ [غَافِر: 47]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma a lokacin da suke husuma a cikin wuta, sai raunana (mabiya) su ce wa waɗanda suka kangara (shugabanni), "Lalle mu, mun kasance mabiya gare ku, to, shin ku masu wadatar da mu ne daga barin wani rabo daga wuta |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma a lokacin da suke husuma a cikin wuta, sai raunana (mabiya) su ce wa waɗanda suka kangara (shugabanni), "Lalle mu, mun kasance mabiya gare ku, to, shin ku masu wadatar da mu ne daga barin wani rabo daga wuta |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma a lõkacin da suke husũma a cikin wutã, sai raunãna (mabiya) su ce wa waɗanda suka kangara (shugabanni), "Lalle mũ, mun kasance mabiya gare ku, to, shin kũ mãsu wadãtar da mu ne daga barin wani rabo daga wutã |