Quran with Hausa translation - Surah Ghafir ayat 46 - غَافِر - Page - Juz 24
﴿ٱلنَّارُ يُعۡرَضُونَ عَلَيۡهَا غُدُوّٗا وَعَشِيّٗاۚ وَيَوۡمَ تَقُومُ ٱلسَّاعَةُ أَدۡخِلُوٓاْ ءَالَ فِرۡعَوۡنَ أَشَدَّ ٱلۡعَذَابِ ﴾
[غَافِر: 46]
﴿النار يعرضون عليها غدوا وعشيا ويوم تقوم الساعة أدخلوا آل فرعون أشد﴾ [غَافِر: 46]
Abubakar Mahmood Jummi Wuta, ana gitta su a kanta, safe da maraice, kuma a ranar da Sa'a take tsayuwa, ana cewa, "Ku shigar da mutanen Fir'auna a mafi tsananin azaba |
Abubakar Mahmoud Gumi Wuta, ana gitta su a kanta, safe da maraice, kuma a ranar da Sa'a take tsayuwa, ana cewa, "Ku shigar da mutanen Fir'auna a mafi tsananin azaba |
Abubakar Mahmoud Gumi Wutã, anã gitta su a kanta, sãfe da maraice, kuma a rãnar da Sa'a take tsayuwa, anã cẽwa, "Ku shigar da mutãnen Fir'auna a mafi tsananin azãba |