Quran with Hausa translation - Surah Ghafir ayat 51 - غَافِر - Page - Juz 24
﴿إِنَّا لَنَنصُرُ رُسُلَنَا وَٱلَّذِينَ ءَامَنُواْ فِي ٱلۡحَيَوٰةِ ٱلدُّنۡيَا وَيَوۡمَ يَقُومُ ٱلۡأَشۡهَٰدُ ﴾
[غَافِر: 51]
﴿إنا لننصر رسلنا والذين آمنوا في الحياة الدنيا ويوم يقوم الأشهاد﴾ [غَافِر: 51]
Abubakar Mahmood Jummi Lalle Mu, hakika, Muna taimakon ManzanninMu da waɗanda suka yi imani, a cikin rayuwar duniya da ranar da shaidu ke tsayawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle Mu, hakika, Muna taimakon ManzanninMu da waɗanda suka yi imani, a cikin rayuwar duniya da ranar da shaidu ke tsayawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle Mũ, hakĩka, Munã taimakon ManzanninMu da waɗanda suka yi ĩmãni, a cikin rãyuwar dũniya da rãnar da shaidu ke tsayãwa |