Quran with Hausa translation - Surah Ghafir ayat 52 - غَافِر - Page - Juz 24
﴿يَوۡمَ لَا يَنفَعُ ٱلظَّٰلِمِينَ مَعۡذِرَتُهُمۡۖ وَلَهُمُ ٱللَّعۡنَةُ وَلَهُمۡ سُوٓءُ ٱلدَّارِ ﴾
[غَافِر: 52]
﴿يوم لا ينفع الظالمين معذرتهم ولهم اللعنة ولهم سوء الدار﴾ [غَافِر: 52]
Abubakar Mahmood Jummi Ranar da uzurin azzalumai ba ya amfaninsu, kuma suna da la'ana, kuma suna da munin gida |
Abubakar Mahmoud Gumi Ranar da uzurin azzalumai ba ya amfaninsu, kuma suna da la'ana, kuma suna da munin gida |
Abubakar Mahmoud Gumi Rãnar da uzurin azzãlumai bã ya amfãninsu, kuma sunã da la'ana, kuma sunã da mũnin gida |