Quran with Hausa translation - Surah Ghafir ayat 50 - غَافِر - Page - Juz 24
﴿قَالُوٓاْ أَوَلَمۡ تَكُ تَأۡتِيكُمۡ رُسُلُكُم بِٱلۡبَيِّنَٰتِۖ قَالُواْ بَلَىٰۚ قَالُواْ فَٱدۡعُواْۗ وَمَا دُعَٰٓؤُاْ ٱلۡكَٰفِرِينَ إِلَّا فِي ضَلَٰلٍ ﴾
[غَافِر: 50]
﴿قالوا أو لم تك تأتيكم رسلكم بالبينات قالوا بلى قالوا فادعوا وما﴾ [غَافِر: 50]
Abubakar Mahmood Jummi Suka ce: "Ashe, Manzanninku ba su je muku da hujjoji bayyanannu ba?" Suka ce: "Na'am, sun je!" Suka ce: "To, ku roƙa." Kuma roƙon kafirai bai zamo ba face a cikin ɓata |
Abubakar Mahmoud Gumi Suka ce: "Ashe, Manzanninku ba su je muku da hujjoji bayyanannu ba?" Suka ce: "Na'am, sun je!" Suka ce: "To, ku roƙa." Kuma roƙon kafirai bai zamo ba face a cikin ɓata |
Abubakar Mahmoud Gumi Suka ce: "Ashe, Manzanninku ba su jẽ muku da hujjõji bayyanannu ba?" Suka ce: "Na'am, sun jẽ!" Suka ce: "To, ku rõƙa." Kuma rõƙon kãfirai bai zamo ba fãce a cikin ɓata |