Quran with Hausa translation - Surah Ghafir ayat 53 - غَافِر - Page - Juz 24
﴿وَلَقَدۡ ءَاتَيۡنَا مُوسَى ٱلۡهُدَىٰ وَأَوۡرَثۡنَا بَنِيٓ إِسۡرَٰٓءِيلَ ٱلۡكِتَٰبَ ﴾
[غَافِر: 53]
﴿ولقد آتينا موسى الهدى وأورثنا بني إسرائيل الكتاب﴾ [غَافِر: 53]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma lalle haƙiƙa, Mun bai wa Musa shiriya, kuma Mun gadar da Bani Isra'ila Littafi |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle haƙiƙa, Mun bai wa Musa shiriya, kuma Mun gadar da Bani Isra'ila Littafi |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle haƙĩƙa, Mun bai wa Mũsã shiriya, kuma Mun gãdar da Banĩ Isrã'ĩla Littãfi |