Quran with Hausa translation - Surah Ghafir ayat 55 - غَافِر - Page - Juz 24
﴿فَٱصۡبِرۡ إِنَّ وَعۡدَ ٱللَّهِ حَقّٞ وَٱسۡتَغۡفِرۡ لِذَنۢبِكَ وَسَبِّحۡ بِحَمۡدِ رَبِّكَ بِٱلۡعَشِيِّ وَٱلۡإِبۡكَٰرِ ﴾
[غَافِر: 55]
﴿فاصبر إن وعد الله حق واستغفر لذنبك وسبح بحمد ربك بالعشي والإبكار﴾ [غَافِر: 55]
Abubakar Mahmood Jummi Saboda haka, ka yi haƙuri, lalle wa'adin Allah gaskiya ne. Kuma ka nemi gafara ga zunubinka, kuma ka yi tasbihi game da gode wa Ubangijinka, maraice da kuma wayewar safiya |
Abubakar Mahmoud Gumi Saboda haka, ka yi haƙuri, lalle wa'adin Allah gaskiya ne. Kuma ka nemi gafara ga zunubinka, kuma ka yi tasbihi game da gode wa Ubangijinka, maraice da kuma wayewar safiya |
Abubakar Mahmoud Gumi Sabõda haka, ka yi haƙuri, lalle wa'adin Allah gaskiya ne. Kuma ka nẽmi gãfara ga zunubinka, kuma ka yi tasbĩhi game da gõde wa Ubangijinka, maraice da kuma wãyẽwar sãfiya |