Quran with Hausa translation - Surah Ghafir ayat 59 - غَافِر - Page - Juz 24
﴿إِنَّ ٱلسَّاعَةَ لَأٓتِيَةٞ لَّا رَيۡبَ فِيهَا وَلَٰكِنَّ أَكۡثَرَ ٱلنَّاسِ لَا يُؤۡمِنُونَ ﴾
[غَافِر: 59]
﴿إن الساعة لآتية لا ريب فيها ولكن أكثر الناس لا يؤمنون﴾ [غَافِر: 59]
Abubakar Mahmood Jummi Lalle Sa'a, haƙiƙa mai zuwa ce, babu shakka a gare ta, kuma amma mafi yawan mutane ba su yin imani |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle Sa'a, haƙiƙa mai zuwa ce, babu shakka a gare ta, kuma amma mafi yawan mutane ba su yin imani |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle Sa'a, haƙĩƙa mai zuwa ce, bãbu shakka a gare ta, kuma amma mafi yawan mutãne bã su yin ĩmãni |