Quran with Hausa translation - Surah Ghafir ayat 62 - غَافِر - Page - Juz 24
﴿ذَٰلِكُمُ ٱللَّهُ رَبُّكُمۡ خَٰلِقُ كُلِّ شَيۡءٖ لَّآ إِلَٰهَ إِلَّا هُوَۖ فَأَنَّىٰ تُؤۡفَكُونَ ﴾
[غَافِر: 62]
﴿ذلكم الله ربكم خالق كل شيء لا إله إلا هو فأنى تؤفكون﴾ [غَافِر: 62]
Abubakar Mahmood Jummi Wancan shine Allah Ubangijinku, Mahaliccin dukan kome, babu abin bautawa face Shi. To, yaya ake karkatar da ku |
Abubakar Mahmoud Gumi Wancan shine Allah Ubangijinku, Mahaliccin dukan kome, babu abin bautawa face Shi. To, yaya ake karkatar da ku |
Abubakar Mahmoud Gumi Wancan shine Allah Ubangijinku, Mahaliccin dukan kõme, bãbu abin bautãwa fãce Shi. To, yãya ake karkatar da ku |