×

Waɗanda ke ɗaukar Al'arshi da waɗanda ke kẽwayenta, sunã tasbĩhi game da 40:7 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Ghafir ⮕ (40:7) ayat 7 in Hausa

40:7 Surah Ghafir ayat 7 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Ghafir ayat 7 - غَافِر - Page - Juz 24

﴿ٱلَّذِينَ يَحۡمِلُونَ ٱلۡعَرۡشَ وَمَنۡ حَوۡلَهُۥ يُسَبِّحُونَ بِحَمۡدِ رَبِّهِمۡ وَيُؤۡمِنُونَ بِهِۦ وَيَسۡتَغۡفِرُونَ لِلَّذِينَ ءَامَنُواْۖ رَبَّنَا وَسِعۡتَ كُلَّ شَيۡءٖ رَّحۡمَةٗ وَعِلۡمٗا فَٱغۡفِرۡ لِلَّذِينَ تَابُواْ وَٱتَّبَعُواْ سَبِيلَكَ وَقِهِمۡ عَذَابَ ٱلۡجَحِيمِ ﴾
[غَافِر: 7]

Waɗanda ke ɗaukar Al'arshi da waɗanda ke kẽwayenta, sunã tasbĩhi game da gõde wa Ubangijinsu, kuma sunã yin ĩmãni da Shi, kuma sunã yin istigfãri dõmin waɗanda suka yi ĩmãni, (sunã cẽwa), "Yã Ubangijinmu! Kã yalwaci dukan kõme da rahama da ilmi to Ka yi gãfara ga waɗanda suka tũba kuma suka bi hanyarKa, kuma Ka tsare musu azãbar Jahĩm

❮ Previous Next ❯

ترجمة: الذين يحملون العرش ومن حوله يسبحون بحمد ربهم ويؤمنون به ويستغفرون للذين, باللغة الهوسا

﴿الذين يحملون العرش ومن حوله يسبحون بحمد ربهم ويؤمنون به ويستغفرون للذين﴾ [غَافِر: 7]

Abubakar Mahmood Jummi
Waɗanda ke ɗaukar Al'arshi da waɗanda ke kewayenta, suna tasbihi game da gode wa Ubangijinsu, kuma suna yin imani da Shi, kuma suna yin istigfari domin waɗanda suka yi imani, (suna cewa), "Ya Ubangijinmu! Ka yalwaci dukan kome da rahama da ilmi to Ka yi gafara ga waɗanda suka tuba kuma suka bi hanyarKa, kuma Ka tsare musu azabar Jahim
Abubakar Mahmoud Gumi
Waɗanda ke ɗaukar Al'arshi da waɗanda ke kewayenta, suna tasbihi game da gode wa Ubangijinsu, kuma suna yin imani da Shi, kuma suna yin istigfari domin waɗanda suka yi imani, (suna cewa), "Ya Ubangijinmu! Ka yalwaci dukan kome da rahama da ilmi to Ka yi gafara ga waɗanda suka tuba kuma suka bi hanyarKa, kuma Ka tsare musu azabar Jahim
Abubakar Mahmoud Gumi
Waɗanda ke ɗaukar Al'arshi da waɗanda ke kẽwayenta, sunã tasbĩhi game da gõde wa Ubangijinsu, kuma sunã yin ĩmãni da Shi, kuma sunã yin istigfãri dõmin waɗanda suka yi ĩmãni, (sunã cẽwa), "Yã Ubangijinmu! Kã yalwaci dukan kõme da rahama da ilmi to Ka yi gãfara ga waɗanda suka tũba kuma suka bi hanyarKa, kuma Ka tsare musu azãbar Jahĩm
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek