×

Ya Ubangijinmu! Kuma Ka shigar da su a gidãjen Aljannar zama, wannan 40:8 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Ghafir ⮕ (40:8) ayat 8 in Hausa

40:8 Surah Ghafir ayat 8 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Ghafir ayat 8 - غَافِر - Page - Juz 24

﴿رَبَّنَا وَأَدۡخِلۡهُمۡ جَنَّٰتِ عَدۡنٍ ٱلَّتِي وَعَدتَّهُمۡ وَمَن صَلَحَ مِنۡ ءَابَآئِهِمۡ وَأَزۡوَٰجِهِمۡ وَذُرِّيَّٰتِهِمۡۚ إِنَّكَ أَنتَ ٱلۡعَزِيزُ ٱلۡحَكِيمُ ﴾
[غَافِر: 8]

Ya Ubangijinmu! Kuma Ka shigar da su a gidãjen Aljannar zama, wannan da Ka yi musu wa'adi, sũ da wanda ya kyautatu daga ubanninsu da mãtan aurensu da zurriyarsu. Lalle Kai, Kai ne Mabuwãyi, Mai hikima

❮ Previous Next ❯

ترجمة: ربنا وأدخلهم جنات عدن التي وعدتهم ومن صلح من آبائهم وأزواجهم وذرياتهم, باللغة الهوسا

﴿ربنا وأدخلهم جنات عدن التي وعدتهم ومن صلح من آبائهم وأزواجهم وذرياتهم﴾ [غَافِر: 8]

Abubakar Mahmood Jummi
Ya Ubangijinmu! Kuma Ka shigar da su a gidajen Aljannar zama, wannan da Ka yi musu wa'adi, su da wanda ya kyautatu daga ubanninsu da matan aurensu da zurriyarsu. Lalle Kai, Kai ne Mabuwayi, Mai hikima
Abubakar Mahmoud Gumi
Ya Ubangijinmu! Kuma Ka shigar da su a gidajen Aljannar zama, wannan da Ka yi musu wa'adi, su da wanda ya kyautatu daga ubanninsu da matan aurensu da zurriyarsu. Lalle Kai, Kai ne Mabuwayi, Mai hikima
Abubakar Mahmoud Gumi
Ya Ubangijinmu! Kuma Ka shigar da su a gidãjen Aljannar zama, wannan da Ka yi musu wa'adi, sũ da wanda ya kyautatu daga ubanninsu da mãtan aurensu da zurriyarsu. Lalle Kai, Kai ne Mabuwãyi, Mai hikima
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek