Quran with Hausa translation - Surah Ghafir ayat 74 - غَافِر - Page - Juz 24
﴿مِن دُونِ ٱللَّهِۖ قَالُواْ ضَلُّواْ عَنَّا بَل لَّمۡ نَكُن نَّدۡعُواْ مِن قَبۡلُ شَيۡـٔٗاۚ كَذَٰلِكَ يُضِلُّ ٱللَّهُ ٱلۡكَٰفِرِينَ ﴾
[غَافِر: 74]
﴿من دون الله قالوا ضلوا عنا بل لم نكن ندعوا من قبل﴾ [غَافِر: 74]
Abubakar Mahmood Jummi Wanin Allah?" Suka ce: "Sun ɓace mana. A'a, ba mu kasance muna kiran kome ba a gabani."Kamar wancan ne Allah Yake ɓatar da kafirai |
Abubakar Mahmoud Gumi Wanin Allah?" Suka ce: "Sun ɓace mana. A'a, ba mu kasance muna kiran kome ba a gabani."Kamar wancan ne Allah Yake ɓatar da kafirai |
Abubakar Mahmoud Gumi Wanin Allah?" Suka ce: "Sun ɓace mana. Ã'a, ba mu kasance munã kiran kõme ba a gabani."Kamar wancan ne Allah Yake ɓatar da kãfirai |