Quran with Hausa translation - Surah Ghafir ayat 9 - غَافِر - Page - Juz 24
﴿وَقِهِمُ ٱلسَّيِّـَٔاتِۚ وَمَن تَقِ ٱلسَّيِّـَٔاتِ يَوۡمَئِذٖ فَقَدۡ رَحِمۡتَهُۥۚ وَذَٰلِكَ هُوَ ٱلۡفَوۡزُ ٱلۡعَظِيمُ ﴾
[غَافِر: 9]
﴿وقهم السيئات ومن تق السيئات يومئذ فقد رحمته وذلك هو الفوز العظيم﴾ [غَافِر: 9]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma Ka tsare su daga munanan ayyuka, kuma wanda Ka tsare shi daga munanan ayyuka a ranarnan, to, lalle, Ka yi masa rahama kuma wancan shi ne babban rabo mai girma |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Ka tsare su daga munanan ayyuka, kuma wanda Ka tsare shi daga munanan ayyuka a ranarnan, to, lalle, Ka yi masa rahama kuma wancan shi ne babban rabo mai girma |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Ka tsare su daga mũnãnan ayyuka, kuma wanda Ka tsare shi daga mũnãnan ayyuka a rãnarnan, to, lalle, Ka yi masa rahama kuma wancan shi ne babban rabo mai girma |