Quran with Hausa translation - Surah Ghafir ayat 83 - غَافِر - Page - Juz 24
﴿فَلَمَّا جَآءَتۡهُمۡ رُسُلُهُم بِٱلۡبَيِّنَٰتِ فَرِحُواْ بِمَا عِندَهُم مِّنَ ٱلۡعِلۡمِ وَحَاقَ بِهِم مَّا كَانُواْ بِهِۦ يَسۡتَهۡزِءُونَ ﴾
[غَافِر: 83]
﴿فلما جاءتهم رسلهم بالبينات فرحوا بما عندهم من العلم وحاق بهم ما﴾ [غَافِر: 83]
Abubakar Mahmood Jummi A lokacin da Manzanninsu suka je musu da hujjoji bayyanannu, suka yi farin ciki da abin da ke wurinsu na ilmi* kuma abin da suka kasance suna yi na izgili da shi ya wajaba a kansu |
Abubakar Mahmoud Gumi A lokacin da Manzanninsu suka je musu da hujjoji bayyanannu, suka yi farin ciki da abin da ke wurinsu na ilmi kuma abin da suka kasance suna yi na izgili da shi ya wajaba a kansu |
Abubakar Mahmoud Gumi A lõkacin da Manzanninsu suka jẽ musu da hujjõji bayyanannu, suka yi farin ciki da abin da ke wurinsu na ilmi kuma abin da suka kasance sunã yi na izgili da shi ya wajaba a kansu |