Quran with Hausa translation - Surah Fussilat ayat 12 - فُصِّلَت - Page - Juz 24
﴿فَقَضَىٰهُنَّ سَبۡعَ سَمَٰوَاتٖ فِي يَوۡمَيۡنِ وَأَوۡحَىٰ فِي كُلِّ سَمَآءٍ أَمۡرَهَاۚ وَزَيَّنَّا ٱلسَّمَآءَ ٱلدُّنۡيَا بِمَصَٰبِيحَ وَحِفۡظٗاۚ ذَٰلِكَ تَقۡدِيرُ ٱلۡعَزِيزِ ٱلۡعَلِيمِ ﴾
[فُصِّلَت: 12]
﴿فقضاهن سبع سموات في يومين وأوحى في كل سماء أمرها وزينا السماء﴾ [فُصِّلَت: 12]
Abubakar Mahmood Jummi Sai Ya hukunta su sammai bakwai a cikin kwanuka biyu. Kuma Ya yi wahayi, a cikin kowace sama da al'amarinta, kuma Muka kawata sama ta kusa da fitilu kuma don tsari. Wancan ƙaddarawar Mabuwayi ne, Masani |
Abubakar Mahmoud Gumi Sai Ya hukunta su sammai bakwai a cikin kwanuka biyu. Kuma Ya yi wahayi, a cikin kowace sama da al'amarinta, kuma Muka kawata sama ta kusa da fitilu kuma don tsari. Wancan ƙaddarawar Mabuwayi ne, Masani |
Abubakar Mahmoud Gumi Sai Ya hukunta su sammai bakwai a cikin kwãnuka biyu. Kuma Ya yi wahayi, a cikin kõwace sama da al'amarinta, kuma Muka kãwata sama ta kusa da fitilu kuma don tsari. Wancan ƙaddarãwar Mabuwãyi ne, Masani |