Quran with Hausa translation - Surah Fussilat ayat 16 - فُصِّلَت - Page - Juz 24
﴿فَأَرۡسَلۡنَا عَلَيۡهِمۡ رِيحٗا صَرۡصَرٗا فِيٓ أَيَّامٖ نَّحِسَاتٖ لِّنُذِيقَهُمۡ عَذَابَ ٱلۡخِزۡيِ فِي ٱلۡحَيَوٰةِ ٱلدُّنۡيَاۖ وَلَعَذَابُ ٱلۡأٓخِرَةِ أَخۡزَىٰۖ وَهُمۡ لَا يُنصَرُونَ ﴾
[فُصِّلَت: 16]
﴿فأرسلنا عليهم ريحا صرصرا في أيام نحسات لنذيقهم عذاب الخزي في الحياة﴾ [فُصِّلَت: 16]
Abubakar Mahmood Jummi Sai Muka aika, a kansu, da iska mai tsananin sauti da sanyi, a cikin kwanuka na shu'umci, domin Mu ɗanɗana musu azabar wulaƙanci, a cikin rayuwar duniya, kuma lalle azabar Lahira ita ce mafi wulaƙantarwa, kuma su ba za a taimake su ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Sai Muka aika, a kansu, da iska mai tsananin sauti da sanyi, a cikin kwanuka na shu'umci, domin Mu ɗanɗana musu azabar wulaƙanci, a cikin rayuwar duniya, kuma lalle azabar Lahira ita ce mafi wulaƙantarwa, kuma su ba za a taimake su ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Sai Muka aika, a kansu, da iska mai tsananin sauti da sanyi, a cikin kwãnuka na shu'umci, dõmin Mu ɗanɗana musu azãbar wulãƙanci, a cikin rãyuwar dũniya, kuma lalle azãbar Lãhira ita ce mafi wulãƙantarwa, kuma sũ bã zã a taimake su ba |