Quran with Hausa translation - Surah Fussilat ayat 20 - فُصِّلَت - Page - Juz 24
﴿حَتَّىٰٓ إِذَا مَا جَآءُوهَا شَهِدَ عَلَيۡهِمۡ سَمۡعُهُمۡ وَأَبۡصَٰرُهُمۡ وَجُلُودُهُم بِمَا كَانُواْ يَعۡمَلُونَ ﴾
[فُصِّلَت: 20]
﴿حتى إذا ما جاءوها شهد عليهم سمعهم وأبصارهم وجلودهم بما كانوا يعملون﴾ [فُصِّلَت: 20]
Abubakar Mahmood Jummi Har idan sun je mata, sai jinsu da ganinsu da fatunsu, su yi shaida a kansu a game da abin da suka kasance suna aikatawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Har idan sun je mata, sai jinsu da ganinsu da fatunsu, su yi shaida a kansu a game da abin da suka kasance suna aikatawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Har idan sun jẽ mata, sai jinsu da ganinsu da fãtunsu, su yi shaida a kansu a game da abin da suka kasance sunã aikatawa |