Quran with Hausa translation - Surah Fussilat ayat 28 - فُصِّلَت - Page - Juz 24
﴿ذَٰلِكَ جَزَآءُ أَعۡدَآءِ ٱللَّهِ ٱلنَّارُۖ لَهُمۡ فِيهَا دَارُ ٱلۡخُلۡدِ جَزَآءَۢ بِمَا كَانُواْ بِـَٔايَٰتِنَا يَجۡحَدُونَ ﴾
[فُصِّلَت: 28]
﴿ذلك جزاء أعداء الله النار لهم فيها دار الخلد جزاء بما كانوا﴾ [فُصِّلَت: 28]
Abubakar Mahmood Jummi Wancan shi ne sakamakon makiyan Allah, watau wuta. Suna a gidan dawwama a cikinta, domin sakamako ga abin da suka kasance suna yin musu game da ayoyin Mu |
Abubakar Mahmoud Gumi Wancan shi ne sakamakon makiyan Allah, watau wuta. Suna a gidan dawwama a cikinta, domin sakamako ga abin da suka kasance suna yin musu game da ayoyinMu |
Abubakar Mahmoud Gumi Wancan shĩ ne sakamakon makiyan Allah, watau wuta. Sunã a gidan dawwama a cikinta, dõmin sakamako ga abin da suka kasance sunã yin musu game da ãyõyinMu |