Quran with Hausa translation - Surah Fussilat ayat 27 - فُصِّلَت - Page - Juz 24
﴿فَلَنُذِيقَنَّ ٱلَّذِينَ كَفَرُواْ عَذَابٗا شَدِيدٗا وَلَنَجۡزِيَنَّهُمۡ أَسۡوَأَ ٱلَّذِي كَانُواْ يَعۡمَلُونَ ﴾
[فُصِّلَت: 27]
﴿فلنذيقن الذين كفروا عذابا شديدا ولنجزينهم أسوأ الذي كانوا يعملون﴾ [فُصِّلَت: 27]
Abubakar Mahmood Jummi Saboda haka, lalle za Mu ɗanɗana wa waɗanda suka kafirta wata azaba mai tsanani, kuma lalle za Mu saka musu da mafi munin abin da suka kasance suna aikatawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Saboda haka, lalle za Mu ɗanɗana wa waɗanda suka kafirta wata azaba mai tsanani, kuma lalle za Mu saka musu da mafi munin abin da suka kasance suna aikatawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Sabõda haka, lalle zã Mu ɗanɗana wa waɗanda suka kafirta wata azãba mai tsanani, kuma lalle zã Mu sãka musu da mafi mũnin abin da suka kasance sunã aikatãwa |