Quran with Hausa translation - Surah Fussilat ayat 29 - فُصِّلَت - Page - Juz 24
﴿وَقَالَ ٱلَّذِينَ كَفَرُواْ رَبَّنَآ أَرِنَا ٱلَّذَيۡنِ أَضَلَّانَا مِنَ ٱلۡجِنِّ وَٱلۡإِنسِ نَجۡعَلۡهُمَا تَحۡتَ أَقۡدَامِنَا لِيَكُونَا مِنَ ٱلۡأَسۡفَلِينَ ﴾
[فُصِّلَت: 29]
﴿وقال الذين كفروا ربنا أرنا اللذين أضلانا من الجن والإنس نجعلهما تحت﴾ [فُصِّلَت: 29]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma waɗanda suka kafirta suka ce: "Ya Ubangijinmu! Ka nuna mana wadannan biyun da suka batar da mu daga aljannu da mutane, mu sanya su a karkashin, ƙafafunmu, domin su kasance daga ƙaskantattu |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma waɗanda suka kafirta suka ce: "Ya Ubangijinmu! Ka nuna mana wadannan biyun da suka batar da mu daga aljannu da mutane, mu sanya su a karkashin, ƙafafunmu, domin su kasance daga ƙaskantattu |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma waɗanda suka kafirta suka ce: "Yã Ubangijinmu! Ka nũnã mana wadannan biyun da suka batar da mu daga aljannu da mutãne, mu sanya su a karkashin, ƙafãfunmu, dõmin su kasance daga ƙaskantattu |