Quran with Hausa translation - Surah Fussilat ayat 30 - فُصِّلَت - Page - Juz 24
﴿إِنَّ ٱلَّذِينَ قَالُواْ رَبُّنَا ٱللَّهُ ثُمَّ ٱسۡتَقَٰمُواْ تَتَنَزَّلُ عَلَيۡهِمُ ٱلۡمَلَٰٓئِكَةُ أَلَّا تَخَافُواْ وَلَا تَحۡزَنُواْ وَأَبۡشِرُواْ بِٱلۡجَنَّةِ ٱلَّتِي كُنتُمۡ تُوعَدُونَ ﴾
[فُصِّلَت: 30]
﴿إن الذين قالوا ربنا الله ثم استقاموا تتنـزل عليهم الملائكة ألا تخافوا﴾ [فُصِّلَت: 30]
Abubakar Mahmood Jummi Lalle waɗannan da suka ce: "Ubangjinmu, shi ne Allah," sa'an nan suka daidaitu, mala'iku na sassauka a kansu (a lokacin saukar ajalinsu suna ce musu) "Kada ku ji tsoro, kuma kada ku yi baƙin ciki, kuma ku yi bushara da Aljanna, wadda kun kasance ana yi muku wa'adi da ita |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle waɗannan da suka ce: "Ubangjinmu, shi ne Allah," sa'an nan suka daidaitu, mala'iku na sassauka a kansu (a lokacin saukar ajalinsu suna ce musu) "Kada ku ji tsoro, kuma kada ku yi baƙin ciki, kuma ku yi bushara da Aljanna, wadda kun kasance ana yi muku wa'adi da ita |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle waɗannan da suka ce: "Ubangjinmu, shĩ ne Allah," sa'an nan suka daidaitu, malã'iku na sassauka a kansu (a lõkacin saukar ajalinsu sunã ce musu) "Kada ku ji tsõro, kuma kada ku yi baƙin ciki, kuma ku yi bushãra da Aljanna, wadda kun kasance anã yi muku wa'adi da ita |