Quran with Hausa translation - Surah Fussilat ayat 31 - فُصِّلَت - Page - Juz 24
﴿نَحۡنُ أَوۡلِيَآؤُكُمۡ فِي ٱلۡحَيَوٰةِ ٱلدُّنۡيَا وَفِي ٱلۡأٓخِرَةِۖ وَلَكُمۡ فِيهَا مَا تَشۡتَهِيٓ أَنفُسُكُمۡ وَلَكُمۡ فِيهَا مَا تَدَّعُونَ ﴾
[فُصِّلَت: 31]
﴿نحن أولياؤكم في الحياة الدنيا وفي الآخرة ولكم فيها ما تشتهي أنفسكم﴾ [فُصِّلَت: 31]
Abubakar Mahmood Jummi Mu ne majibintanku a cikin rayuwar duniya da kuma a cikin Lahira, kuma a cikinta kuna da abin da rayukanku ke sha'awa, kuma kuna da abin da kuke kira (akawo muku) a cikinta |
Abubakar Mahmoud Gumi Mu ne majibintanku a cikin rayuwar duniya da kuma a cikin Lahira, kuma a cikinta kuna da abin da rayukanku ke sha'awa, kuma kuna da abin da kuke kira (akawo muku) a cikinta |
Abubakar Mahmoud Gumi Mũ ne majibintanku a cikin rãyuwar dũniya da kuma a cikin Lãhira, kuma a cikinta kunã da abin da rãyukanku ke sha'awa, kuma kunã da abin da kuke kira (akawo muku) a cikinta |