Quran with Hausa translation - Surah Fussilat ayat 33 - فُصِّلَت - Page - Juz 24
﴿وَمَنۡ أَحۡسَنُ قَوۡلٗا مِّمَّن دَعَآ إِلَى ٱللَّهِ وَعَمِلَ صَٰلِحٗا وَقَالَ إِنَّنِي مِنَ ٱلۡمُسۡلِمِينَ ﴾
[فُصِّلَت: 33]
﴿ومن أحسن قولا ممن دعا إلى الله وعمل صالحا وقال إنني من﴾ [فُصِّلَت: 33]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma wane ne mafi kyau ga magana daga wanda ya yi kira zuwa ga Allah, kuma ya aikata aiki na ƙwarai kuma ya ce: "Lalle niina daga masu sallamawar al'amari zuwa ga Allah |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma wane ne mafi kyau ga magana daga wanda ya yi kira zuwa ga Allah, kuma ya aikata aiki na ƙwarai kuma ya ce: "Lalle niina daga masu sallamawar al'amari zuwa ga Allah |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma wãne ne mafi kyau ga magana daga wanda ya yi kira zuwa ga Allah, kuma ya aikata aiki na ƙwarai kuma ya ce: "Lalle nĩinã daga mãsu sallamãwar al'amari zuwa ga Allah |