Quran with Hausa translation - Surah Fussilat ayat 34 - فُصِّلَت - Page - Juz 24
﴿وَلَا تَسۡتَوِي ٱلۡحَسَنَةُ وَلَا ٱلسَّيِّئَةُۚ ٱدۡفَعۡ بِٱلَّتِي هِيَ أَحۡسَنُ فَإِذَا ٱلَّذِي بَيۡنَكَ وَبَيۡنَهُۥ عَدَٰوَةٞ كَأَنَّهُۥ وَلِيٌّ حَمِيمٞ ﴾
[فُصِّلَت: 34]
﴿ولا تستوي الحسنة ولا السيئة ادفع بالتي هي أحسن فإذا الذي بينك﴾ [فُصِّلَت: 34]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma kyautatawa ba ta daidaita kuma haka munanawa. Ka tunkuɗe cuta da abin da yake mafi kyau, sai ga shi wanda akwai ƙiyayya a tsakaninka da tsakaninsa, kamar dai shi majibinci ne, masoyi |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma kyautatawa ba ta daidaita kuma haka munanawa. Ka tunkuɗe cuta da abin da yake mafi kyau, sai ga shi wanda akwai ƙiyayya a tsakaninka da tsakaninsa, kamar dai shi majibinci ne, masoyi |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma kyautatãwa bã ta daidaita kuma haka mũnanãwa. Ka tunkuɗe cũta da abin da yake mafi kyau, sai ga shi wanda akwai ƙiyayya a tsakaninka da tsakaninsa, kamar dai shi majibinci ne, masoyi |