Quran with Hausa translation - Surah Fussilat ayat 41 - فُصِّلَت - Page - Juz 24
﴿إِنَّ ٱلَّذِينَ كَفَرُواْ بِٱلذِّكۡرِ لَمَّا جَآءَهُمۡۖ وَإِنَّهُۥ لَكِتَٰبٌ عَزِيزٞ ﴾
[فُصِّلَت: 41]
﴿إن الذين كفروا بالذكر لما جاءهم وإنه لكتاب عزيز﴾ [فُصِّلَت: 41]
Abubakar Mahmood Jummi Waɗannan da suka kafirta game da Alkur'ani a lokacin da ya je musu, kuma lalle shi haƙiƙa littafi ne mabuwayi |
Abubakar Mahmoud Gumi Waɗannan da suka kafirta game da Alkur'ani a lokacin da ya je musu, kuma lalle shi haƙiƙa littafi ne mabuwayi |
Abubakar Mahmoud Gumi Waɗannan da suka kãfirta game da Alkur'ãni a lõkacin da ya je musu, kuma lalle shi haƙĩƙa littãfi ne mabuwãyi |