Quran with Hausa translation - Surah Fussilat ayat 42 - فُصِّلَت - Page - Juz 24
﴿لَّا يَأۡتِيهِ ٱلۡبَٰطِلُ مِنۢ بَيۡنِ يَدَيۡهِ وَلَا مِنۡ خَلۡفِهِۦۖ تَنزِيلٞ مِّنۡ حَكِيمٍ حَمِيدٖ ﴾
[فُصِّلَت: 42]
﴿لا يأتيه الباطل من بين يديه ولا من خلفه تنـزيل من حكيم﴾ [فُصِّلَت: 42]
Abubakar Mahmood Jummi ¥arna ba za ta je masa ba daga gaba gare shi. kuma ba za ta zo ba daga baya gare shi. Saukarwa ce daga Mai hikima, Godadde |
Abubakar Mahmoud Gumi ¥arna ba za ta je masa ba daga gaba gare shi. kuma ba za ta zo ba daga baya gare shi. Saukarwa ce daga Mai hikima, Godadde |