Quran with Hausa translation - Surah Fussilat ayat 53 - فُصِّلَت - Page - Juz 25
﴿سَنُرِيهِمۡ ءَايَٰتِنَا فِي ٱلۡأٓفَاقِ وَفِيٓ أَنفُسِهِمۡ حَتَّىٰ يَتَبَيَّنَ لَهُمۡ أَنَّهُ ٱلۡحَقُّۗ أَوَلَمۡ يَكۡفِ بِرَبِّكَ أَنَّهُۥ عَلَىٰ كُلِّ شَيۡءٖ شَهِيدٌ ﴾
[فُصِّلَت: 53]
﴿سنريهم آياتنا في الآفاق وفي أنفسهم حتى يتبين لهم أنه الحق أو﴾ [فُصِّلَت: 53]
Abubakar Mahmood Jummi Za Mu nuna musu ayoyin Mu a cikin sasanni da kuma cikin rayukansu, har ya bayyana a gare su cewa lalle (Alƙur'ani), shi ne gaskiya. Ashe, kuma Ubangijinka bai isa ba, ga cewa lalle Shi halartacce ne a kan kowane abu ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Za Mu nuna musu ayoyinMu a cikin sasanni da kuma cikin rayukansu, har ya bayyana a gare su cewa lalle (Alƙur'ani), shi ne gaskiya. Ashe, kuma Ubangijinka bai isa ba, ga cewa lalle Shi halartacce ne a kan kowane abu ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Zã Mu nũna musu ãyõyinMu a cikin sãsanni da kuma cikin rãyukansu, har ya bayyana a gare su cẽwã lalle (Alƙur'ãni), shi ne gaskiya. Ashe, kuma Ubangijinka bai isa ba, ga cẽwa lalle Shĩ halartacce ne a kan kowane abu ne |