Quran with Hausa translation - Surah Fussilat ayat 52 - فُصِّلَت - Page - Juz 25
﴿قُلۡ أَرَءَيۡتُمۡ إِن كَانَ مِنۡ عِندِ ٱللَّهِ ثُمَّ كَفَرۡتُم بِهِۦ مَنۡ أَضَلُّ مِمَّنۡ هُوَ فِي شِقَاقِۭ بَعِيدٖ ﴾
[فُصِّلَت: 52]
﴿قل أرأيتم إن كان من عند الله ثم كفرتم به من أضل﴾ [فُصِّلَت: 52]
Abubakar Mahmood Jummi Ka ce: "Ashe, kun gani! Idan (Alƙur'ani) ya kasance daga Allah ne, sa'an nan kun kafirta a game da Shi, wane ne mafi ɓata daga wanda yake yana a cikin saɓani manisanci (daga gaskiya) |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka ce: "Ashe, kun gani! Idan (Alƙur'ani) ya kasance daga Allah ne, sa'an nan kun kafirta a game da Shi, wane ne mafi ɓata daga wanda yake yana a cikin saɓani manisanci (daga gaskiya) |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka ce: "Ashe, kun gani! Idan (Alƙur'ãni) ya kasance daga Allah ne, sa'an nan kun kãfirta a game da Shi, wãne ne mafi ɓata daga wanda yake yanã a cikin sãɓani manisanci (daga gaskiya) |