Quran with Hausa translation - Surah Fussilat ayat 54 - فُصِّلَت - Page - Juz 25
﴿أَلَآ إِنَّهُمۡ فِي مِرۡيَةٖ مِّن لِّقَآءِ رَبِّهِمۡۗ أَلَآ إِنَّهُۥ بِكُلِّ شَيۡءٖ مُّحِيطُۢ ﴾
[فُصِّلَت: 54]
﴿ألا إنهم في مرية من لقاء ربهم ألا إنه بكل شيء محيط﴾ [فُصِّلَت: 54]
Abubakar Mahmood Jummi To lalle su, suna a cikin shakka daga gamuwa da Ubangijinsu. To, lalle Shi, Mai kewayewane ga dukan kome ne |
Abubakar Mahmoud Gumi To lalle su, suna a cikin shakka daga gamuwa da Ubangijinsu. To, lalle Shi, Mai kewayewane ga dukan kome ne |
Abubakar Mahmoud Gumi To lalle sũ, sunã a cikin shakka daga gamuwa da Ubangijinsu. To, lalle Shĩ, Mai kẽwayẽwane ga dukan kõme ne |