×

Kanã ganin azzãlumai sunã mãsu tsõro daga abin da suka sanã'anta alhãli 42:22 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Ash-Shura ⮕ (42:22) ayat 22 in Hausa

42:22 Surah Ash-Shura ayat 22 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Ash-Shura ayat 22 - الشُّوري - Page - Juz 25

﴿تَرَى ٱلظَّٰلِمِينَ مُشۡفِقِينَ مِمَّا كَسَبُواْ وَهُوَ وَاقِعُۢ بِهِمۡۗ وَٱلَّذِينَ ءَامَنُواْ وَعَمِلُواْ ٱلصَّٰلِحَٰتِ فِي رَوۡضَاتِ ٱلۡجَنَّاتِۖ لَهُم مَّا يَشَآءُونَ عِندَ رَبِّهِمۡۚ ذَٰلِكَ هُوَ ٱلۡفَضۡلُ ٱلۡكَبِيرُ ﴾
[الشُّوري: 22]

Kanã ganin azzãlumai sunã mãsu tsõro daga abin da suka sanã'anta alhãli kuwa shi abin tsoron, mai aukuwa ne gare su, kuma waɗanda suka yi ĩmãni kuma suka aikata ayyukan ƙwarai sunã a cikin fadamun Aljanna sunã da abin da suke so a wurin Ubangijinsu. Waccan fa ita ce falala mai girma

❮ Previous Next ❯

ترجمة: ترى الظالمين مشفقين مما كسبوا وهو واقع بهم والذين آمنوا وعملوا الصالحات, باللغة الهوسا

﴿ترى الظالمين مشفقين مما كسبوا وهو واقع بهم والذين آمنوا وعملوا الصالحات﴾ [الشُّوري: 22]

Abubakar Mahmood Jummi
Kana ganin azzalumai suna masu tsoro daga abin da suka sana'anta alhali kuwa shi abin tsoron, mai aukuwa ne gare su, kuma waɗanda suka yi imani kuma suka aikata ayyukan ƙwarai suna a cikin fadamun Aljanna suna da abin da suke so a wurin Ubangijinsu. Waccan fa ita ce falala mai girma
Abubakar Mahmoud Gumi
Kana ganin azzalumai suna masu tsoro daga abin da suka sana'anta alhali kuwa shi abin tsoron, mai aukuwa ne gare su, kuma waɗanda suka yi imani kuma suka aikata ayyukan ƙwarai suna a cikin fadamun Aljanna suna da abin da suke so a wurin Ubangijinsu. Waccan fa ita ce falala mai girma
Abubakar Mahmoud Gumi
Kanã ganin azzãlumai sunã mãsu tsõro daga abin da suka sanã'anta alhãli kuwa shi abin tsoron, mai aukuwa ne gare su, kuma waɗanda suka yi ĩmãni kuma suka aikata ayyukan ƙwarai sunã a cikin fadamun Aljanna sunã da abin da suke so a wurin Ubangijinsu. Waccan fa ita ce falala mai girma
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek