Quran with Hausa translation - Surah Ash-Shura ayat 21 - الشُّوري - Page - Juz 25
﴿أَمۡ لَهُمۡ شُرَكَٰٓؤُاْ شَرَعُواْ لَهُم مِّنَ ٱلدِّينِ مَا لَمۡ يَأۡذَنۢ بِهِ ٱللَّهُۚ وَلَوۡلَا كَلِمَةُ ٱلۡفَصۡلِ لَقُضِيَ بَيۡنَهُمۡۗ وَإِنَّ ٱلظَّٰلِمِينَ لَهُمۡ عَذَابٌ أَلِيمٞ ﴾
[الشُّوري: 21]
﴿أم لهم شركاء شرعوا لهم من الدين ما لم يأذن به الله﴾ [الشُّوري: 21]
Abubakar Mahmood Jummi Ko suna da waɗansu abokan tarayya (da Allah) waɗanda suka shar'anta musu, game da addini, abin da Allah bai yi izni ba da shi? Kuma ba domin kalmar hukunci ba, da lalle, an yi hukunci a tsakaninsu. Kuma lalle azzalumai suna da azaba mai raɗaɗi |
Abubakar Mahmoud Gumi Ko suna da waɗansu abokan tarayya (da Allah) waɗanda suka shar'anta musu, game da addini, abin da Allah bai yi izni ba da shi? Kuma ba domin kalmar hukunci ba, da lalle, an yi hukunci a tsakaninsu. Kuma lalle azzalumai suna da azaba mai raɗaɗi |
Abubakar Mahmoud Gumi Kõ sunã da waɗansu abõkan tãrayya (da Allah) waɗanda suka shar'anta musu, game da addini, abin da Allah bai yi izni ba da shi? Kuma bã dõmin kalmar hukunci ba, da lalle, an yi hukunci a tsakãninsu. Kuma lalle azzãlumai sunã da azãba mai raɗaɗi |