Quran with Hausa translation - Surah Ash-Shura ayat 23 - الشُّوري - Page - Juz 25
﴿ذَٰلِكَ ٱلَّذِي يُبَشِّرُ ٱللَّهُ عِبَادَهُ ٱلَّذِينَ ءَامَنُواْ وَعَمِلُواْ ٱلصَّٰلِحَٰتِۗ قُل لَّآ أَسۡـَٔلُكُمۡ عَلَيۡهِ أَجۡرًا إِلَّا ٱلۡمَوَدَّةَ فِي ٱلۡقُرۡبَىٰۗ وَمَن يَقۡتَرِفۡ حَسَنَةٗ نَّزِدۡ لَهُۥ فِيهَا حُسۡنًاۚ إِنَّ ٱللَّهَ غَفُورٞ شَكُورٌ ﴾
[الشُّوري: 23]
﴿ذلك الذي يبشر الله عباده الذين آمنوا وعملوا الصالحات قل لا أسألكم﴾ [الشُّوري: 23]
Abubakar Mahmood Jummi Wancan shi ne Allah ke bayar da bushara da shi ga bayin Sa waɗanda suka yi imani kuma suka aikata ayyukan ƙwarai. Ka ce: "Ba ni tambayar ku wata ijara a kansa, face dai soyayya ta cikin zumunta." Kuma wanda ya aikata wani abu mai kyau, za Mu ƙara masa kyau a cikinsa, lalle Allah Mai gafara ne, Mai godiya |
Abubakar Mahmoud Gumi Wancan shi ne Allah ke bayar da bushara da shi ga bayinSa waɗanda suka yi imani kuma suka aikata ayyukan ƙwarai. Ka ce: "Ba ni tambayar ku wata ijara a kansa, face dai soyayya ta cikin zumunta." Kuma wanda ya aikata wani abu mai kyau, za Mu ƙara masa kyau a cikinsa, lalle Allah Mai gafara ne, Mai godiya |
Abubakar Mahmoud Gumi Wancan shĩ ne Allah ke bãyar da bushãra da shi ga bãyinSa waɗanda suka yi ĩmãni kuma suka aikata ayyukan ƙwarai. Ka ce: "Bã ni tambayar ku wata ijãra a kansa, fãce dai sõyayya ta cikin zumunta." Kuma wanda ya aikata wani abu mai kyau, zã Mu ƙarã masa kyau a cikinsa, lalle Allah Mai gãfara ne, Mai gõdiya |