Quran with Hausa translation - Surah Ash-Shura ayat 40 - الشُّوري - Page - Juz 25
﴿وَجَزَٰٓؤُاْ سَيِّئَةٖ سَيِّئَةٞ مِّثۡلُهَاۖ فَمَنۡ عَفَا وَأَصۡلَحَ فَأَجۡرُهُۥ عَلَى ٱللَّهِۚ إِنَّهُۥ لَا يُحِبُّ ٱلظَّٰلِمِينَ ﴾
[الشُّوري: 40]
﴿وجزاء سيئة سيئة مثلها فمن عفا وأصلح فأجره على الله إنه لا﴾ [الشُّوري: 40]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma sakamakon cuta shi ne wata cuta kamarta, sai dai wanda Ya yafe kuma ya kyautata, to ladarsa na ga Allah. Lalle ne, Shi (Allah) ba Ya son azzalumai |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma sakamakon cuta shi ne wata cuta kamarta, sai dai wanda Ya yafe kuma ya kyautata, to ladarsa na ga Allah. Lalle ne, Shi (Allah) ba Ya son azzalumai |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma sakamakon cũta shĩ ne wata cũta kamarta, sai dai wanda Ya yãfe kuma ya kyautata, to lãdarsa nã ga Allah. Lalle ne, Shĩ (Allah) bã Ya son azzãlumai |