Quran with Hausa translation - Surah Ash-Shura ayat 44 - الشُّوري - Page - Juz 25
﴿وَمَن يُضۡلِلِ ٱللَّهُ فَمَا لَهُۥ مِن وَلِيّٖ مِّنۢ بَعۡدِهِۦۗ وَتَرَى ٱلظَّٰلِمِينَ لَمَّا رَأَوُاْ ٱلۡعَذَابَ يَقُولُونَ هَلۡ إِلَىٰ مَرَدّٖ مِّن سَبِيلٖ ﴾
[الشُّوري: 44]
﴿ومن يضلل الله فما له من ولي من بعده وترى الظالمين لما﴾ [الشُّوري: 44]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma wanda* (Allah Ya ɓatar, to, ba shi da wani majiɓinci bayan Sa, kuma za ka ga azzalumai, a lokacin da suka ga azaba, suna cewa, "Shin, akwai hanya zuwa ga komawa) |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma wanda (Allah Ya ɓatar, to, ba shi da wani majiɓinci bayanSa, kuma za ka ga azzalumai, a lokacin da suka ga azaba, suna cewa, "Shin, akwai hanya zuwa ga komawa) |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma wanda (Allah Ya ɓatar, to, bã shi da wani majiɓinci bãyanSa, kuma zã ka ga azzãlumai, a lõkacin da suka ga azãba, sunã cẽwa, "Shin, akwai hanya zuwa ga kõmãwa) |