Quran with Hausa translation - Surah Az-Zukhruf ayat 11 - الزُّخرُف - Page - Juz 25
﴿وَٱلَّذِي نَزَّلَ مِنَ ٱلسَّمَآءِ مَآءَۢ بِقَدَرٖ فَأَنشَرۡنَا بِهِۦ بَلۡدَةٗ مَّيۡتٗاۚ كَذَٰلِكَ تُخۡرَجُونَ ﴾
[الزُّخرُف: 11]
﴿والذي نـزل من السماء ماء بقدر فأنشرنا به بلدة ميتا كذلك تخرجون﴾ [الزُّخرُف: 11]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma Wanda Ya saukar da ruwa daga sama, a kan wani gwargwado, sai Muka rayar da gari matacce game da shi. Kamar haka nan ake fitar da ku (daga kabari) |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Wanda Ya saukar da ruwa daga sama, a kan wani gwargwado, sai Muka rayar da gari matacce game da shi. Kamar haka nan ake fitar da ku (daga kabari) |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Wanda Ya saukar da ruwa daga sama, a kan wani gwargwado, sai Muka rãyar da gari matacce game da shi. Kamar haka nan ake fitar da ku (daga kabari) |