Quran with Hausa translation - Surah Az-Zukhruf ayat 19 - الزُّخرُف - Page - Juz 25
﴿وَجَعَلُواْ ٱلۡمَلَٰٓئِكَةَ ٱلَّذِينَ هُمۡ عِبَٰدُ ٱلرَّحۡمَٰنِ إِنَٰثًاۚ أَشَهِدُواْ خَلۡقَهُمۡۚ سَتُكۡتَبُ شَهَٰدَتُهُمۡ وَيُسۡـَٔلُونَ ﴾
[الزُّخرُف: 19]
﴿وجعلوا الملائكة الذين هم عباد الرحمن إناثا أشهدوا خلقهم ستكتب شهادتهم ويسألون﴾ [الزُّخرُف: 19]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma suka mayar da mala'iku ('ya'ya) mata, alhali kuwa su, waɗanda suke bayin (Allah) Mai rahama ne! Shin, sun halarci halittarsu ne? za a rubuta shaidarsu kuma a tambaye su |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma suka mayar da mala'iku ('ya'ya) mata, alhali kuwa su, waɗanda suke bayin (Allah) Mai rahama ne! Shin, sun halarci halittarsu ne? za a rubuta shaidarsu kuma a tambaye su |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma suka mayar da malã'iku ('yã'ya) mãtã, alhãli kuwa sũ, waɗanda suke bãyin (Allah) Mai rahama ne! Shin, sun halarci halittarsu ne? zã a rubũta shaidarsu kuma a tambaye su |