Quran with Hausa translation - Surah Az-Zukhruf ayat 18 - الزُّخرُف - Page - Juz 25
﴿أَوَمَن يُنَشَّؤُاْ فِي ٱلۡحِلۡيَةِ وَهُوَ فِي ٱلۡخِصَامِ غَيۡرُ مُبِينٖ ﴾
[الزُّخرُف: 18]
﴿أو من ينشأ في الحلية وهو في الخصام غير مبين﴾ [الزُّخرُف: 18]
Abubakar Mahmood Jummi Ashe, kuma (Allah zai zaɓi) wanda ake reno a cikin ƙawa alhali kuwa ga shi a husuma ba mai iya bayyanawar magana ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Ashe, kuma (Allah zai zaɓi) wanda ake reno a cikin ƙawa alhali kuwa ga shi a husuma ba mai iya bayyanawar magana ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Ashe, kuma (Allah zai zãɓi) wanda ake rẽno a cikin ƙawa alhãli kuwa gã shi a husũma bã mai iya bayyanawar magana ba |