×

Kuma bã dõmin mutane su kasance al'umma ɗaya ba, lalle ne, dã 43:33 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Az-Zukhruf ⮕ (43:33) ayat 33 in Hausa

43:33 Surah Az-Zukhruf ayat 33 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Az-Zukhruf ayat 33 - الزُّخرُف - Page - Juz 25

﴿وَلَوۡلَآ أَن يَكُونَ ٱلنَّاسُ أُمَّةٗ وَٰحِدَةٗ لَّجَعَلۡنَا لِمَن يَكۡفُرُ بِٱلرَّحۡمَٰنِ لِبُيُوتِهِمۡ سُقُفٗا مِّن فِضَّةٖ وَمَعَارِجَ عَلَيۡهَا يَظۡهَرُونَ ﴾
[الزُّخرُف: 33]

Kuma bã dõmin mutane su kasance al'umma ɗaya ba, lalle ne, dã Mun sanya wa mãsu kãfircẽ wa Mai Rahama, a gidãjensu, rufi na azurfa, kuma da matãkalai, ya zama a kanta suke tãƙãwa

❮ Previous Next ❯

ترجمة: ولولا أن يكون الناس أمة واحدة لجعلنا لمن يكفر بالرحمن لبيوتهم سقفا, باللغة الهوسا

﴿ولولا أن يكون الناس أمة واحدة لجعلنا لمن يكفر بالرحمن لبيوتهم سقفا﴾ [الزُّخرُف: 33]

Abubakar Mahmood Jummi
Kuma ba domin mutane su kasance al'umma ɗaya ba, lalle ne, da Mun sanya wa masu kafirce wa Mai Rahama, a gidajensu, rufi na azurfa, kuma da matakalai, ya zama a kanta suke taƙawa
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma ba domin mutane su kasance al'umma ɗaya ba, lalle ne, da Mun sanya wa masu kafirce wa Mai Rahama, a gidajensu, rufi na azurfa, kuma da matakalai, ya zama a kanta suke taƙawa
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma bã dõmin mutane su kasance al'umma ɗaya ba, lalle ne, dã Mun sanya wa mãsu kãfircẽ wa Mai Rahama, a gidãjensu, rufi na azurfa, kuma da matãkalai, ya zama a kanta suke tãƙãwa
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek