Quran with Hausa translation - Surah Az-Zukhruf ayat 32 - الزُّخرُف - Page - Juz 25
﴿أَهُمۡ يَقۡسِمُونَ رَحۡمَتَ رَبِّكَۚ نَحۡنُ قَسَمۡنَا بَيۡنَهُم مَّعِيشَتَهُمۡ فِي ٱلۡحَيَوٰةِ ٱلدُّنۡيَاۚ وَرَفَعۡنَا بَعۡضَهُمۡ فَوۡقَ بَعۡضٖ دَرَجَٰتٖ لِّيَتَّخِذَ بَعۡضُهُم بَعۡضٗا سُخۡرِيّٗاۗ وَرَحۡمَتُ رَبِّكَ خَيۡرٞ مِّمَّا يَجۡمَعُونَ ﴾
[الزُّخرُف: 32]
﴿أهم يقسمون رحمة ربك نحن قسمنا بينهم معيشتهم في الحياة الدنيا ورفعنا﴾ [الزُّخرُف: 32]
Abubakar Mahmood Jummi Shin, su ne ke raba rahamar Ubangijinka? Mu ne, Muka raba musu abincinsu a cikin rayuwar duniya, kuma Muka ɗaukaka waɗansunsu a kan waɗansu da darajoji domin waɗansunsu su riƙi waɗansu leburori kumarahamar Ubangijinka (ta Annabci*), ita ce mafificiya daga abin da suke tarawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin, su ne ke raba rahamar Ubangijinka? Mu ne, Muka raba musu abincinsu a cikin rayuwar duniya, kuma Muka ɗaukaka waɗansunsu a kan waɗansu da darajoji domin waɗansunsu su riƙi waɗansu leburori kumarahamar Ubangijinka (ta Annabci), ita ce mafificiya daga abin da suke tarawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin, sũ ne ke raba rahamar Ubangijinka? Mũ ne, Muka raba musu abincinsu a cikin rãyuwar dũniya, kuma Muka ɗaukaka waɗansunsu a kan waɗansu da darajõji dõmin waɗansunsu su riƙi waɗansu lẽburori kumarahamar Ubangijinka (ta Annabci), ita ce mafificiya daga abin da suke tãrãwa |