Quran with Hausa translation - Surah Az-Zukhruf ayat 44 - الزُّخرُف - Page - Juz 25
﴿وَإِنَّهُۥ لَذِكۡرٞ لَّكَ وَلِقَوۡمِكَۖ وَسَوۡفَ تُسۡـَٔلُونَ ﴾
[الزُّخرُف: 44]
﴿وإنه لذكر لك ولقومك وسوف تسألون﴾ [الزُّخرُف: 44]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma shi (abin wahayin) ambato (na ɗaukaka) ne a gare ka da kuma ga mutanenka, kuma za a tambaye ku |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma shi (abin wahayin) ambato (na ɗaukaka) ne a gare ka da kuma ga mutanenka, kuma za a tambaye ku |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma shi (abin wahayin) ambato (na ɗaukaka) ne a gare ka da kuma ga mutãnenka, kuma zã a tambaye ku |