Quran with Hausa translation - Surah Az-Zukhruf ayat 43 - الزُّخرُف - Page - Juz 25
﴿فَٱسۡتَمۡسِكۡ بِٱلَّذِيٓ أُوحِيَ إِلَيۡكَۖ إِنَّكَ عَلَىٰ صِرَٰطٖ مُّسۡتَقِيمٖ ﴾
[الزُّخرُف: 43]
﴿فاستمسك بالذي أوحي إليك إنك على صراط مستقيم﴾ [الزُّخرُف: 43]
Abubakar Mahmood Jummi Saboda haka, ka yi riƙo ga abin da aka yi wahayi da shi zuwa gaie ka. Lalle ne kai, kana a kan hanya madaidaiciya |
Abubakar Mahmoud Gumi Saboda haka, ka yi riƙo ga abin da aka yi wahayi da shi zuwa gaie ka. Lalle ne kai, kana a kan hanya madaidaiciyl |
Abubakar Mahmoud Gumi Sabõda haka, ka yi riƙo ga abin da aka yi wahayi da shi zuwa gaie ka. Lalle ne kai, kanã a kan hanya madaidaiciyl |