Quran with Hausa translation - Surah Az-Zukhruf ayat 49 - الزُّخرُف - Page - Juz 25
﴿وَقَالُواْ يَٰٓأَيُّهَ ٱلسَّاحِرُ ٱدۡعُ لَنَا رَبَّكَ بِمَا عَهِدَ عِندَكَ إِنَّنَا لَمُهۡتَدُونَ ﴾
[الزُّخرُف: 49]
﴿وقالوا ياأيها الساحر ادع لنا ربك بما عهد عندك إننا لمهتدون﴾ [الزُّخرُف: 49]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma suka ce: "Ya kai mai sihiri! Ka roƙa mana Ubangijinka da albarkacin abin da yi alkawari a wurinka, lalle mu, haƙiƙa, masu shiryuwa ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma suka ce: "Ya kai mai sihiri! Ka roƙa mana Ubangijinka da albarkacin abin da yi alkawari a wurinka, lalle mu, haƙiƙa, masu shiryuwa ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma suka ce: "Yã kai mai sihiri! Ka rõƙa mana Ubangijinka da albarkacin abin da yi alkawari a wurinka, lalle mũ, haƙĩƙa, mãsu shiryuwa ne |