Quran with Hausa translation - Surah Az-Zukhruf ayat 48 - الزُّخرُف - Page - Juz 25
﴿وَمَا نُرِيهِم مِّنۡ ءَايَةٍ إِلَّا هِيَ أَكۡبَرُ مِنۡ أُخۡتِهَاۖ وَأَخَذۡنَٰهُم بِٱلۡعَذَابِ لَعَلَّهُمۡ يَرۡجِعُونَ ﴾
[الزُّخرُف: 48]
﴿وما نريهم من آية إلا هي أكبر من أختها وأخذناهم بالعذاب لعلهم﴾ [الزُّخرُف: 48]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma ba Mu nuna musu wata aya ba, face ita ce mafi girma daga 'yar'uwarta. Kuma Muka kama su da azaba, tsammaninsu ko suna komowa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ba Mu nuna musu wata aya ba, face ita ce mafi girma daga 'yar'uwarta. Kuma Muka kama su da azaba, tsammaninsu ko suna komowa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ba Mu nũna musu wata ãyã ba, fãce ita ce mafi girma daga 'yar'uwarta. Kuma Muka kãma su da azãba, tsammãninsu kõ sunã kõmõwa |